AUTHOR
Hafsat Naseer
[advert panel]
Asma’ul Husnah!Written by Hafsat NaseerPublished on 2018-12-13 10:59:17Category Fiction
4151
0
1
0
Labari ne akan wata nutsatsiyar budurwa me ilim da tarbiya Asmaul Husnah wadda ta tsinci kanta da auran wani takadirin matashi mara tarbiya wanda ya maida shashaye da sauran mugayen dab'iu halayensa, iyayensu sun hada auren ne dan a zatansu zata zamo Silar shiryuwarsa sai dai kash....... tags: #broken heart #Miss Hafcy #General fiction #Asmaulhusnah #destiny #love #Arranged marriage #hatred #hausanovel Read more...
Total Pages: 1
Curent Page: 1
Total Items: 1
Items per Page: 10
Offset 0