Nagarta Writers Association
Barka da zuwa shafin mu na kungiyar Nagartattun Marubuta. Anan zaku samu dukkan littafan 'ya 'yan kungiyar Nagarta Writers Association. Ingantaccen Rubutu mai Nagarta, daga marubuta daban-daban. Litattafai ne da zaku samesu daga farko har zuwa karshe a tashi guda. A sha karatu lafiya!! Zaku iya samun mu a Manhaja na Android
NagartaApp on Play Store
Browse Category Browse Author
SignUpNagartaApp on Play Store
Browse Category Browse Author
[advert panel]
Recently Added
Soyayya ce!Written by Maryamerh AbdulPublished on 2019-03-27 20:44:58Category Romance
Labarin Elmansoor da Aisha. Dadadden gaban da yake tsakanin iyayensu ya yi qoqarin rabasu, shin iyayen nasu zasu samu yanda suke so na raba ‘ya’yan nasu da soyayyar juna ta mamaye dukkan zuciyarsu? Ku biyoni dan jin cikakken labarin
tags: Elmansoor #soyayya #gaba #miskili #surutacciya
Read more...
12362
0
0
0
Ismaha Zainab! 2019Written by Umm NassPublished on 2019-03-27 19:50:53Category Adventure
:Abubuwa masu yawa sukan buƙaci tausasawa da killacewa ga makusantan su. Amma idan aka samu tsaiko da rashin su, sai asamu rauni da gajiyawa ga wanda ke ɗauke da jigilar hakan, wata ƙila kuma ya ƙare rayuwar sa cikin yaƙe ba dariyar dake wanzuwa daga ƙasan ruhin sa ba.
MUSADDIƘ acikin rayuwar ISMUHA ZAINAB kamar sandar dake yima makaho jagora aduk wani taku da zaiyi aduniyar sa...
Ku shiga cikin labarin dan ganin zunzurutun alfanun dake dake cikinsa, ba wai sunan ba tasirantuwa ga kyawawan abubuwan da sukan sa zuciya nishaɗi.
tags: Bandariya #jarabta #kyautatawa #soyayya
Read more...
15868
0
1
0
Hanyar Bauchi! 2019Written by Umm NassPublished on 2019-03-27 19:48:14Category Fiction
Wanan kalmar! Wanan tausasawar! Wanan musayan kalmar Ta HAƘURI, da take ta kai kawo tsakanin tafiyarta zuwa mafarin ƙunsar takaicina, data gagara yi tun farko su suka zama sila na janyo mata rashin madafa acikin tafiyar da ta fara yinta, cikin taurin kan da ya zame mata sila na ƙin haƙura da tausasawar da Abdul keyi mata, da yanzu tana gidanta. Gashi ita ba'a Bauchi ba ita ba a Kano ba. Abanza kuma tazo tana haƙuri da shanyuwa atsakiyar ranar da babu girgije ko kuma gajimaren da zai tare mata sauƙaƙa jin sauƙar zafinta atsakiyar kanta.'
Wanan shine mafarin wahalar MUBARAKATU acikin tafiyar ta, wadda hanyar Bauchi ta zame mata kamar hanya mafi sarƙaƙiya da ƙunci.
tags: Taurinkai #tafiya mai wahala
Read more...
2002
2
0
0
Kishiyoyina!Written by Queen MeemiPublished on 2019-03-07 00:46:12Category Fiction
ko inaka samu kanka zauna bisa yarda da Amana sai Allah ya shiga cikin lamuranka. Kuma bakomi ne kakeso arayuwa kake samu ba.
mugunta fitsarin fako ce duk azzalumi karshensa bai kyau.
tags: Hakuri #biyayya
Read more...
6042
0
0
0
Fayrooz 1 (edited 2019)Written by Ashnur PyarPublished on 2019-02-14 21:50:47Category Spiritual
FAIROOOZ labari ne mai cike da tarin sark'ak'iya da abubuwan na ban Al'ajabi!
Maryam yarinya ce da taso cikin rayuwar kad'aici, domin ba ta san kowa ba sai Datijjon Mahaifinta Malam Hafeez, wanda suke rayuwa cikin wani keb'antaccen daji, wanda gaba da bayanshi, ita da Mahaifin nata ne kad'ai bil'adam da ta san suna zama a cikinsa. Malam Hafeez shahararren Malami ne da ya k'ware a fannin ilmin da ya danganci bincike na Tarihi! Yana da tarin litattafai, wad'an da yake gudanar da ayyukan bincikensa, Maryam tilon 'yar tashi, ba ta da wani shamaki da dukkan litattafan Mahaifin nata, sab'anin wani littafi guda d'aya tak, wanda a ka yi masa rubutu da launin ja, shud'i da kuma kore, rubutu ne da manyan bak'ak'e a jiki, wanda aka rubuta suna *FAIROOZ* a jiki!.
Wata rana, Maryam ta yi nasarar d'auko littafin Mahaifinta mai suna *FAIROOZ* ta bud'e, abin mamaki! Da bud'ewarta wani irin haske ya soma fitowa daga cikin littafin, lokaci guda kafin ta farga, wannan hasken ya zuk'e ta zuwa cikin littafin, wanda hakan ya yi sanadiyyar tsintar kanta cikin wata sabuwar duniya ta daban da wacce muke ciki!.
Ku biyo Alk'alamin Ayshnur pyaar domin jin cikakken labarin.
tags: Al'ajabi Nishad'i Tarbiyya Soyayya Addu'a
Read more...
13745
7
1
2
Suggestions
SANADIN KUNCI! (2016)Written by Sady JegalPublished on 2019-01-20 19:48:58Category Fiction
Ƙarar kwana da son kawar da wani a doron ƙasa ba hannun bawa yake ba daga ubangiji ne, sau da dama Allah ke baiwa bawa damammaki na aikata wasu abubuwa kamin ya tashi yi mashi riƙon kazar kuku.
Ya so ta tamkar ranshi sai dai kash bai sani ba ashe ƙanwarshi ce. A zamantakewa kar ka wulaƙanta bawa baka san wace baiwa ce tattare dashi ba.
tags: Rayuwa
Read more...
4578
0
0
0
KAI NE SANADI! (Year 2016)Written by UnknownPublished on 2019-01-19 19:34:18Category Fiction
labarin wata yarinya ne diyar shugaban kasa mara kunya wacce bata ganin kowa da gashin kai tana taka kowa yadda takeso, tarbiyya ya mata karanci, a haka suka shiga takun saka da malaminta wanda shine silar shiryuwarta harma ya aureta daga karshe bayan sun shaku tazo ta mutu akwai rikice rikece da kalu balke kala kala.
tags: rashinkunya #rashintarbiyya #shiriya #kalubale
Read more...
13983
0
5
3
Yazeed Ko Yaseer!Written by Ayshart FaruqPublished on 2018-12-13 15:38:52Category Fiction
Ita kad'ai ce macen da Mahaifinta ya mallaka. Yana k'aunarta, yana tsananin burin ganin ya ilmantar da ita ta tsaya da k'afafuwanta. Sai dai kash! Lokaci d'aya wani mutum ya chanja mata duniyarta, ya shiga cikin burin mahaifinta yayi mata tabo maigirman gaske.
tags: #Betrayal #married #jealousy, hatred.
Read more...
8161
0
1
0
Adashin Kwai!Written by Maman Ja’afarPublished on 2018-12-12 18:06:58Category Fiction
Nishadantarwa ne gamida jan hankali akan masuyin adashin kwai na gabatowar azumi da kuma irin rigingimunda ke faruwa ta silar hakan
tags: #rayuwararewa
Read more...
514
0
1
0
Makauniyar Hanya part 1 (2018/2019)Written by Ashnur PyarPublished on 2019-02-07 21:35:32Category Horror
labarin wata matashiyar yarinya ce budurwa! Wacce bata iya zaman Aure, a duk lokacin da ta kasance matar wani, sai ta yi sanadiyyar rasa rayuwarsa. hakan ya sanya ta zamo tamkar mujiya cikin jama a, wasu na kiran ta da mayya, wasu kuma suce Aljana ce!.
Ku biyo Alk'alamin Ayshnur pyaar domin jin gaskiyar lamarin.
tags: #Soyayya #Addua #sarqaqiya
Read more...
7245
0
1
0
@Horror
Hakkin Kisa!Written by Rabiatu Mashi SkPublished on 2018-12-12 17:33:14Category Horror
Koda yaga jini a jikinta bai ɗauka wani abu bane, kowacce cikakkiyar mace ance hakanne a daren farkonta, wani k'arfima yakeji yana k'arazo mishi, a tak'aice dai bai k'yale Hajna ba sai ana kiran Sallahr Asuba, ya kwanta samanta yana maida numfashi.
Ko kaɗan bai kula da numfashinda ta dainayi ba saida ya dawo hankalinshi, ya mik'e yana dubata jinine kaca-kaca a jikinta, gadon ya ɓaci sosai, a ruɗe yake kallon jini, sannan ya fara taɓata ko motsi batayi.
Cikin k'arfin hali ya ruga fridge ya ɗauko robar ruwan faro mai sanyi sosai, ya juye mata anma ko motsi batayi, duk kallon abun yake kamar a mafarki, ya ɗan kwantar da kanshi a k'irjinta anma babu alamun numfashi?
Hannuwanshi ya ɗaura saman kai ya fasa ihu, jikinshi har kyarma yake yana hawaye, TA MUTU NE KO SUMA TAYI?? ya tambaya kanshi.
Shin idan ta mutu meye sanadin mutuwar ta? Wa yake da alhakin kisan hajna? Ku biyoni don jin wannan labari mai cike da sarkakiya tags: #Hajna #Fatalwa Read more...
3234
0
4
0
Jinnul Ashiq!Written by Amrah Mashi APublished on 2018-12-13 15:44:33Category Horror
Labari ne da ya kunshi wata matashiyar mace wacce tun tana jinjira sakaci irin na iyaye ya sa wani kasurgumin aljani ya shiga jikinta. Bayan ta yi aure ya hana ta zama gidan mijinta. A karshe ma aka kwashe ta aka kai gidan mahaukata, a tunanin dangi da kowa nata ciwon hauka ne take yi. Ko ya abun zai kaya. Ku shigo daga ciki don jin cikakken labarin. tags: #Jinnu #Basma #Addu’a Read more...
3831
0
0
0
Matacciya!Written by Queen MermuePublished on 2018-12-14 23:26:06Category Horror
Matacciya.
Irin yanayin nan da d'an adam mai mai numfashi yake shiga a sa'adda ruwan jini suka yi aniyar dulmiyar dashi...
Zumunci bai yi tasiri ba, bai hana cin amana ba bai hana cutarwa tsakani ba. Ina laifin Madina dan ta kasance Matacciyar da ta d'auki alkawarin daukar fansa, ba wa ita ba, wa Mahaifanta biyu da akayi wa Kisan Izgili, rashin cikar burin ya sanya Zahara ajjiye alak'ar da take tsakaninta da Ayusher ta zama annoba, Matacciya mai yawo acikin jini da warin gawa har sai da ta kawar da masu cutar da zumunta a doron k'asa. tags: #queenMermue #horor #fatalwa Read more...
2505
1
6
0
Gimbiya Sa’adiyya! (2019)Written by Amrah Mashi APublished on 2019-01-29 21:36:26Category Horror
Haka rayuwarta ta kasance tsawon lokaci a cikin kwalbar sihiri. sai dai kuma a lokaci guda BOKA FARTSI ya yi watsi da alkawarinsa da KURSIYYA, ya fiddo ta tare da umurtar ta kan cewa ta ci gaba da bibiyar rayuwar KURSIYYA domin ta kwato wa kanta da kuma shi kanshi fansa. Ko wace ce wannan Kursiyyar? Wace ce wannan daga cikin kwalba? Wace irin fansa ce za ta kwatar wa kanta da boka FARTSI? Ku biyo ni a cikin labarin GIMBIYA SA'ADIYYA don jin bayanai game da abubuwa da dama. tags: #aljana #fatalwa #gimbiya #sarauta Read more...
7605
0
7
1
Makauniyar Hanya part 1 (2018/2019)Written by Ashnur PyarPublished on 2019-02-07 21:35:32Category Horror
labarin wata matashiyar yarinya ce budurwa! Wacce bata iya zaman Aure, a duk lokacin da ta kasance matar wani, sai ta yi sanadiyyar rasa rayuwarsa. hakan ya sanya ta zamo tamkar mujiya cikin jama a, wasu na kiran ta da mayya, wasu kuma suce Aljana ce!.
Ku biyo Alk'alamin Ayshnur pyaar domin jin gaskiyar lamarin. tags: #Soyayya #Addua #sarqaqiya Read more...
7245
0
1
0
@Historical Fiction
ABIN TSORO! KURA A RUMBUWritten by Benaxir OmarPublished on 2018-12-12 16:57:47Category Historical Fiction
(Based on a True Life Story)
Dedicated to Aisha nd Sakeena Dansabo
Benaxiratuuuuuu******
Hankalina yana kan sakonni na whatsapp da suke shigomin alokacin da naga Aisha tamin magana
"Adda ya gida da makaranta?" tags: #Love #Fiction Read more...
1815
0
4
0
Kwaiseh Maryamerh!Written by Maryamerh AbdulPublished on 2018-12-14 23:08:58Category Historical Fiction
Rungumeta yayi yana cewa ''nayi kewarki nima sosai'' ya cire mata hijabin jikinta da d'an kwalinta yana shinshinar gashin kanta, yace ''nayi kewar shak'ar k'amshinki'' ya shafa hannunta yace ''laushin jikinki ma duk nayi kewarsu, kuma ai ke kika hanani keb'ewa dake dan fushi dani kikeyi'' ta sauk'ar da numfashi tace ''matarka tana gidan kake son in sake dakai? Ni fah ina tsoron ta dake ni, wallahi ta fini girma da jiki''.
Dariya sosai Abakar yayi sannan yace '' tunda kin hak'ura ki tashi mu tafi, nan mutane zasu iya kallon min ke kuma ina kishi'' maryamah tace ''kishi? Kishin me?'' Ya d'aga mata gira yace ''eh, ni nasan meh nake kishi, hancin nan ma...'' ya ja hancinta sannan ya cigaba ''banson ana kallonshi bare sauran jikinki'' dariya sosai Maryamah tayi sannan ta d'aura d'ankwalinta ta sa hijabi suka bar wurin tags: #shuwa #kwaiseh #romance #soyayya#qaddara Read more...
5006
0
3
0
@Adventure
Ismaha Zainab! 2019Written by Umm NassPublished on 2019-03-27 19:50:53Category Adventure
:Abubuwa masu yawa sukan buƙaci tausasawa da killacewa ga makusantan su. Amma idan aka samu tsaiko da rashin su, sai asamu rauni da gajiyawa ga wanda ke ɗauke da jigilar hakan, wata ƙila kuma ya ƙare rayuwar sa cikin yaƙe ba dariyar dake wanzuwa daga ƙasan ruhin sa ba.
MUSADDIƘ acikin rayuwar ISMUHA ZAINAB kamar sandar dake yima makaho jagora aduk wani taku da zaiyi aduniyar sa...
Ku shiga cikin labarin dan ganin zunzurutun alfanun dake dake cikinsa, ba wai sunan ba tasirantuwa ga kyawawan abubuwan da sukan sa zuciya nishaɗi. tags: Bandariya #jarabta #kyautatawa #soyayya Read more...
15868
0
1
0
@Romance
Hafsatul Kiram!Written by Rabiatu Mashi SkPublished on 2018-12-12 15:15:49Category Romance
Yarinyace mai tunani da halin manya, ta taso da soyayyar yayanta manemun mata kuma mashayi, duk duniya babu wacce yaa tsana kamar ita, a haka aka ɗa
aura aurensu haɗin iyaye tare da saka ran ko zata iya canja mishi halayya. tags: #Hafsatulkiram #Umar #Haquri Read more...
5580
0
10
1
Haramtaccen Zama!Written by Rabiatu Mashi SkPublished on 2018-12-12 15:59:52Category Romance
Tun tasowarsu babu jituwa a tsakaninsu, anma an ɗaura aurensu duk da ƙiyayyar da suke nunawa junansu, saboda kawai alƙawarin da iyayensu sukai na haɗin auren nasu, a daren ranar da aka kaita gidanshi, a ranar yayi mata SAKI UKU, da yarjejeniyar zasu ci gaba da zama cikin sirri ba tare da wani yasan babu aure a tsakaninsu ba, daga baya kuma sai suka fara son junansu, ya zaman nasu zai yiwu kuwa? tags: #Haramtacce #Majeed #Majeeda #Maryam Read more...
5130
1
11
0
Mafarin So!Written by Rabiatu Mashi SkPublished on 2018-12-12 16:02:48Category Romance
Ƙaddara ce take yawan haɗasu, sai dai duk sanda suka haɗu sai sunyi faɗa a tsakaninsu, har tsautsayin da yayi silar aurensu yaa faru cike da ƙiyayyar juna, koya zaman nasu zai kasance? tags: #Ahmad #Rabi’atu #mafarinso Read more...
3993
1
7
0
AbdulWahab!Written by Rabiatu Mashi SkPublished on 2018-12-12 16:05:47Category Romance
Abdul wahab bai yarda da soyayya ba, a ganinshi soyayyar gaskia ne, kafin ya haɗu da khadija wacce zata sauya mishi wannan tunanin nashi, ɓangare ɗaya kuma ga Sadeey da take tsananin son sa tun tana er ƙaramarta tags: #Abdulwahab #Sadeey #khadija Read more...
3229
0
2
0
CIWON IDANUNA Written by Benaxir OmarPublished on 2018-12-12 16:19:33Category Romance
(BASED ON A TRUE LIFE STORY)
(wannan labarin gaskiya ne, yafaru, sai dai nacanja gari, suna dakuma wasu abubuwan, I just hope it should be useful) tags: #Romance #Love #Marriage Read more...
5430
2
4
0
[advert panel]
@Sady Jegal
Canjin Yanayi!Written by Sady JegalPublished on 2018-12-14 23:33:01Category Fiction
labari ne da ya kunshi mu'amala ta zamantakewar kishi.
tags: #kishi #kishiya #fiction
Read more...
1053
0
2
0
A Dalilin Gata!Written by Sady JegalPublished on 2018-12-14 23:35:26Category Fiction
labari ne na wani saurayi mai tsabar izgilanci da wulakanta Al'umma.
tags: #gata #yara #iyaye #sdyjegal
Read more...
5700
0
0
1
Da Wa Zan Yi Kuka?Written by Sady JegalPublished on 2018-12-14 23:37:35Category Fiction
wannan labarin ya shafi rayuwar ma'auratan da ba su da hakuri ne.
tags: #kadaici #kuka #tausayi
Read more...
1416
0
0
0
Uban Ne ko ‘Yar!Written by Sady JegalPublished on 2018-12-14 23:39:21Category Non-fiction
labari ne na wata yarinya da ta mutu son wani saurayi uban ta ya so shiga tsakiyar su.
tags: #uba #’ya #tausayi #kaddara
Read more...
1549
1
0
0
Kowa Da Tasa Kaddarar!Written by Sady JegalPublished on 2018-12-14 23:41:27Category Fiction
Labari ne da ya shafi wata yarinya wacce ta hadu da kaddarar aure -aure.
tags: #kaddara
Read more...
3153
0
1
0
@Maryamerh Abdul
JARABTARMU KENAN!Written by Maryamerh AbdulPublished on 2018-12-12 10:17:22Category Mystery/Thriller
"I missed you sister, wallahi duk kewarku nakeyi, mutumin nan kad'ai zai hanani zuwa, amma naji zai tafi umrah, dan Allah yana tafiya ki sanar dani ko ki sanar da Usama" hawayen da take k'ok'arin hanashi fitowa ne ya sauk'o, ta share da gefen mayafinta sannan tace "Jabir Baban kake cewa mutumin nan? Bazaka zo ka nemi afuwar mahaifinka ku rabu lafiya ba Jabir?".
Dogon tsaki yaja sannan yace "wallahi wallahi kinga irin maganar nan naki kadai yake hanani d'auka wayanki, Usama da yake biye miki ma wallahi dan na rasa yanda zanyi dashi ne, but nikam hak'ok'ina nawa ya tauye bai nemi afuwata ba? Shine ni dan na tafi na barsa zan nemi afuwarsa? Tsaya ma in tambayeki, wani hak'k'i ne na mutumin nan a rayuwana na tauye ban bashi ba da har zan nemi afuwarsa?".
Kai tsaye Maryam tace "kak'i bin umarninsa a lokacin da yace lallai ku dawo gida." dariya yayi yace "wannan kawai? Ni kuma fad'a min, hak'k'ok'i nawa Baba ya tauye min a matsayinsa na mahaifina? Bayan bak'in halin da yake nuna mana? A rayuwana ban taba ganin mai bak'in hali irin nashi ba wallahi, kuma bana fatan in sake had'uwa dashi har abada". Kuka mai k'arfi ne ya kubce wa Maryam na tsananin bak'in ciki da takaici, wannan wani irin rayuwa ne d'a ya siffanta mahaifinsa da kalma mafi muni?.
tags: #Mahaifi #Jarraba #soyayya #kauna #jinkai #mutuwarzuciya
Read more...
3226
0
6
0
Hankaka Mai Da Dan Wani Naka!Written by Maryamerh AbdulPublished on 2018-12-12 18:53:28Category Non-fiction
True life story! Labari a kan child abuse da kuma fyade.
tags: #fyade #childabuse #HIV #sakamako
Read more...
1720
0
1
0
BadakalaWritten by Maryamerh AbdulPublished on 2018-12-12 18:57:44Category Mystery/Thriller
Labarin 'yan mata bakwai mabanbanta kowacce da nata BADAK'ALAR, yaya zasu samu bakin zaren kowanne matsala su warware har su samu rayuwa mai inganci?
tags: #Benaxir #Lubiee #Batul #pherty #Rufaida #miemiebee
Read more...
8517
0
3
0
Kwaiseh Maryamerh!Written by Maryamerh AbdulPublished on 2018-12-14 23:08:58Category Historical Fiction
Rungumeta yayi yana cewa ''nayi kewarki nima sosai'' ya cire mata hijabin jikinta da d'an kwalinta yana shinshinar gashin kanta, yace ''nayi kewar shak'ar k'amshinki'' ya shafa hannunta yace ''laushin jikinki ma duk nayi kewarsu, kuma ai ke kika hanani keb'ewa dake dan fushi dani kikeyi'' ta sauk'ar da numfashi tace ''matarka tana gidan kake son in sake dakai? Ni fah ina tsoron ta dake ni, wallahi ta fini girma da jiki''.
Dariya sosai Abakar yayi sannan yace '' tunda kin hak'ura ki tashi mu tafi, nan mutane zasu iya kallon min ke kuma ina kishi'' maryamah tace ''kishi? Kishin me?'' Ya d'aga mata gira yace ''eh, ni nasan meh nake kishi, hancin nan ma...'' ya ja hancinta sannan ya cigaba ''banson ana kallonshi bare sauran jikinki'' dariya sosai Maryamah tayi sannan ta d'aura d'ankwalinta ta sa hijabi suka bar wurin
tags: #shuwa #kwaiseh #romance #soyayya#qaddara
Read more...
5006
0
3
0
Soyayya ce!Written by Maryamerh AbdulPublished on 2019-03-27 20:44:58Category Romance
Labarin Elmansoor da Aisha. Dadadden gaban da yake tsakanin iyayensu ya yi qoqarin rabasu, shin iyayen nasu zasu samu yanda suke so na raba ‘ya’yan nasu da soyayyar juna ta mamaye dukkan zuciyarsu? Ku biyoni dan jin cikakken labarin
tags: Elmansoor #soyayya #gaba #miskili #surutacciya
Read more...
12362
0
0
0
@Ashnur Pyar
Ruwan Dare!Written by Ashnur PyarPublished on 2018-12-14 11:44:12Category Mystery/Thriller
"Hmmm!wallahi ni de ina gaya muku ku hankalta da kayan matan nan wasu ba su da inganci, nasan akwai masu kyau,amma wallahi marasa kyan sunfi yawa,haba!ba ku san dame ma ake haɗa magungunan ba,ku dai kawai a kawo muku kusha,wani ku tusa a gabanku ko tsoron ciwukan zamani ba kwa yi,duk yanda ake ta faɗakarwa akai!
tags: #ashnur #queenmeemi
Read more...
2301